Mai tsaron bayan Manchester United, Lisandro Martinez zai yi jinyar wata biyu zuwa uku, sakamakon rauninda ya ji a kafa. Mai shekara 25, É—an kwallon tawagar Argentina bai kammala kakar bara ba, ...