Wani alkali a gundumar Oregon ta yanke wa wata mata Nancy Crampton Brophy, wacce mawallafiya ce ta Romawa da ta wallafa littafin 'yadda za ki kashe mijinki', hukuncin daurin rai-da-rai a gidan yari ...